Scammer
Nace wato ke scammer ce ko
Kin saba kama kananan yara
Kina cutansu to yau kin hadu da yahoo boys
On my way coming back from work
Sai nagan wata kyakkyawa ke nan
Sai nace mata hey baby wait for me
Me am not gonna lie kina burgeni
Ga tanan duwawu kamar bajaj
Sai tacemun hey big boy if u no get Money make u park one side
Ashema ita scammer ce
Lallai ke scammer ce
Ashema ita scammer ce
You want chop my money lallai ke scammer ce
Banson scammer ke scammer ce please get up the way ke scammer ce
You be bad girl ke scammer ce
Banson scammer ke scammer ce
This girl baby nan kaganta scammer ne
Everyday naganta zataci shawarma ne
Spending money everyday tasaba
She too like casava dan tasaba
Lovely naganta kuma nabarta
She too like flexing but sai da mai mota
And she too like packaging dan mun Ganota
This beb scammer ce gidansu babu Mota hmm gidansu babu mota ha
Hausa hypeman
Nace wato ke scammer ce ko
Kin saba kama kananan yara
Kina cutansu to yau kin hadu da yahoo boys
Nace kin hadu da yahoo boys
Ke idan kikace harkan solsa zakiyi
Goloriya nanan na jiranki
Shegiya scammer

Come bless with your body
I go bless with my money
Amma dana dan lura
Ashema ke scammer ce
Taga kudi zatayimun kwache
Ke sai na tantance
Baby girl kauce kauce
Top ten ai mune zapapa
Baki kaman bututu surutu take rutututu
Tahana ni karatu akan ruwa take rubutu
Kudin babana duk tacinye tacinye
Ruwan jikina duk ta chanye ta chanye
Soyayya nikuma najanye najanye
Kije kawai (Allah) ya isa Nibanyi napsa
Shegiya munapuka barauniya azzaluma macuciya shegiya scammer

I go by the name (Gee)
Menene sunanki tacemini zee ok
Will you be my bee ah
Really wanna make you my queen ah
Sai kalleni sama zuwa kasa
Sai tayi murmushi tace to babu matsala
Cikin kwana tara tacimin million tara
Kan in ankara tamai dani kaman mai barabara
Well shegiya scammer
Bata da ko sisi sai dai kudin atama
Bata cin tuwo wai saidai shawarma
Amma danaje gidansu naga ana fama
Wai waye babanki
Sai tace dani manager na banki xmm
Naiyi tsaki nagane cewa
Babanta guga yake da wanki
Guga yake da wanki
Shegiya munapuka
Xmm naiyi tsaki nagane cewa
Babanta guga yake da wanki
Ke idan kikace harkan solsa zakiyi
Goloriya nanan na jiranki
Shegiya scammer ahnn 1030

Credits
Writer(s): Habu Danladi
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.