Hutu (feat. Usman Bee)

Oh lord of mercy eh
Call me MD Alaji
Usman Bee, for the ladies

Ni ina san hutu ne
Ina son yin rayuwana kamar sarki ne
Kashe kudi da dadi ne
Inje Madina gobe America ne

Ya Allah bani
Bani, bani, bani
Oh Allah bani
Bani, bani, bani, kaban arziki

Jejely I dey live my life
I just dey hustle everythin' on God
One day one time I go blow
I know say you go love my flows

Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne
Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne
Kashe kudi da dadi ne, dadi ne, dadi ne
Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne

Chilling with my guys
Everything is so nice
Gat Coke and some ice
Everything fit so nice

Ai kun gane
Kun waye
Everything I do ai hutu ne
Ai kun gane
Kun waye
Everything I do ai hutu ne, hutu ne, hutu ne
Wallahi ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne, hutu ne

Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne
Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne
Kashe kudi da dadi ne, dadi ne, dadi ne
Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne

Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne
Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne
Kashe kudi da dadi ne, dadi ne, dadi ne
Ni ina son hutu ne, hutu ne, hutu ne

Jejely I dey live my life
I just dey hustle everythin' on God
One day one time I go blow
I know say you go love my flows

Hutu ne, hutu ne, hutu ne
Wallahi ina son hutu ne
Hutu ne, hutu ne, hutu ne

Ya Allah bani
Bani, bani, bani
Oh Allah bani
Bani, bani, bani, kaban arziki

Is that mega producer
On the big bang and bass



Credits
Writer(s): Md Alaji
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link