Kizo

Oh lord of mercy yeah
Call me MD Alaji

Kizo, kizo, kizo mu zauna
Kizo, kizo, kizo mu zauna

Dare da rana kece a raina
'Yan mata na baki dukkan kaunana
Zan kai ki gun Mamana harda Abbana

Ai tuntuni nagane kece kike sona
Nagane cewa da kece zan rayu
Na baki dukkanin kaina
Sai ki share dukkanin gayu
Saboda ni dake ne baby zan zauna

Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna
Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna
Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna
Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna

Addu'a na a kullum kece masoyiya
Ki bani dama nazo naganki iya wuya
Ke kadai ce nasa acancan zuciya

Ai tuntuni nagane kece kike so na
Nagane cewa da kece zan rayu
Na baki dukkanin kaina
Sai ki share dukkanin gayu
Saboda ni dake ne baby zan zauna

Mu zauna
Ni da kene zan zauna
Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna
Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna
Kizo, kizo mu zauna
Ni da kene zan zauna

Kizo, kizo, kizo mu zauna
Kizo, kizo, kizo mu zauna
Kizo, kizo, kizo mu zauna
Kizo, kizo, kizo mu zauna

Addu'a na a kullum kece masoyiya
Ki bani dama nazo na ganku iya wuya



Credits
Writer(s): Md Alaji
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link