Ke Ce

Kece abin alfahari na
Kin zamo kece abar yabo na
Sarauniyata, aminiyata
Gimbiyata, ruhi na, my jarumata
Baby nine zan miki gata
Domin kece autar mata
Jinin jikina
Abar kauna ta
Sarauniyata, gimbiyata, salahata

Kece dai, a raina
A zuciyata, ba kowa
(Kece kadai)
(Kece kadai)
A raina, abar kauna
Babu kamar ki a duniyar nan
(Kece kadai)
(Kece kadai)

Baby ki san that am feeling you
Kowani second am missing you
Dare da rana am there with you
Ina son ki sani I'm in love with you
Hold you, touch you
Feel me, close to you
Idan hardai na farka daga barci
Zana barka
Naganki dai kusa dani
Tafiya zanyi tare dake
Duk duniya zanje dake

Ko'ina fa ai saida ke
Number one I love you
Na daya ina sonki
Give me time, more sharing
Ki san cewa

Kece dai, a raina
A zuciyata ba kowa
(Kece kadai)
(Kece kadai)
A raina, abar kauna
Babu kamar ki a duniyar nan
(Kece kadai)
(Kece kadai)



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link