Albarka

Everybody just call me daddy

Da can sun yada ni
Yanzu ko suna nema na
Na wuce raini
Duniya ta san suna na
'Yan adawa na baya
Na wuce ina' masu bankwana
Ban yiwa kaina ba
Allah ne ya bani dan dama

Saki kowa ka kama Allah
Dan shine mai bayar' wa
Babu wani boka ba malam Allah shi ke bayar' wa

Saki kowa ka kama Allah
Dan shine mai bayar' wa
Babu wani boka ba malam Allah shi ke bayar' wa

Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoran kowa
Baba ya sa mini albarkan sa bani tsoron komai
Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoran kowa
Baba ya sa mini albarkan sa bani tsoran komai

(Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoran kowa)
(Baba ya sa mini albarkan sa bani tsoran komai)

Mama da baba sun barni addu'ar su yana aiki a kaina
Wallahi na wuce raini
Shiyasa idon su yake ta kai na
Sun duba babu kamar ni
Siyasa suke ta jin haushi na
Birni da kauye an sani
Ko ina naje ana kallo na

Saki kowa ka kama Allah
Dan shine mai bayar' wa
Babu wani boka ba malam Allah shi ke bayar' wa

Saki kowa ka kama Allah
Dan shine mai bayar' wa
Babu wani boka ba malam Allah shi ke bayar' wa

Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoron kowa
Baba ya sa mini albarkar sa bani tsoran komai
Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoron kowa
Baba ya sa mini albarkar sa bani tsoron komai

Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoron kowa
Baba ya sa mini albarkan sa bani tsoron komai

Saki kowa ka kama Allah
Dan shine mai bayar' wa
Babu wani boka ba malam Allah shi ke bayar' wa

Saki kowa ka kama Allah
Dan shine mai bayar' wa
Babu wani boka ba malam Allah shi ke bayar' wa

Everybody just call me daddy
Micky on the mixer
(Mama ta sa mini albarkan ta bani tsoran kowa)
(Baba ya sa mini albarkan sa bani tsoran komai)

Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link