The Heist Skit (Intro)

Yauwa, rataye ta
Oga zan iya daukan hulan nan?

Yi shiru, yi shiru
Kaai, toh me zamu dauka?

Ga jakan mugu
Wannan?

Dauke ta, dauke ta
Kai!
Ah karka taba shi zai tashi
Toh oga

Yauwa
Komai na ciki?

Oga jakan da nauyi fa
Toh mu ware
Mu bar nan, mu bar nan da sauri
Mu dau motan ne?
Kai fa wawa ne
Ko mu hau mashin?
Zan- (Ahh)
Oga me na ma?
Mtsew, wuce muje
Allah ya isa
Wawa kawai

See you can take my computer
You can take my hard disk
You can take my ideas
My bag, my money
Kai, komai ma
But there's one thing you can't take away from me

My fried chicken
Ahahaha
Okay, okay tsaya
I wanted to say consistency
Erhm, no, wait
Consistency
Yeah



Credits
Writer(s): Haruna Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link