Uban Wani

Hello
Hello, hello
Hello

Tun daga nesa na hango
Suka gani suka labe a bango
Takon su nagano
You know bad boy ai ban shan gwana

Ko da jikina kunnene
Babu mai hadani da 'yan wahala
Da in harka da 'yan wahala ai gara shinkafa babu miya
I dey jam da babyna ku fada mata badboy ai baya biya
Mutanena sun man rana
A duk in da kuke Allah ya biya

Gobe Sunday ai bacci zanyi
Zuwa dare kamar shayo zanyi
Ga kaji kuma duk ni zanci
In kiba kuma in tara jiki

Gobe Sunday ai bacci zanyi
Zuwa dare kamar shayo zanyi
Ga kaji kuma duk ni zanci
In kiba kuma in tara tumbi

'Yan bakinciki sai dai su mutu (sai dai su mutu)
'Yan bakinciki sai dai su mutu (sai dai su mutu)

In har ka raina Uban wani, za'a raina ubanka
In har ka lalata 'yar wani, za'a lalata taka
In har kaci darabon wani, za'a ci da rabonka
In har ka raina baban wani, za'a raina babanka

When I go I dey thank over
Black bele they do me a gameover
When I pass in a Range rover
Bad bele dey do me a Range rover

Allah rabamu da yan wahala, yan wahala, yan wahala
Ni ba ruwana da yan wahala, yan wahala, yan wahala
Allah rabamu da yan wahala

Tun daga nesa na hango
Suka gani suka labe a bango
Takon su nagano
You know bad boy ai ban shan gwana
Wakata akwai dandano
You know mu da Allah muka dogara
Da ba dan Allahu bada tuni suna mana gwalo

Gobe Sunday ai bacci zanyi
Zuwa dare kamar shayo zanyi
Ga kaji kuma duk ni zanci
In kiba kuma in tara jiki

Gobe Sunday ai bacci zanyi
Zuwa dare kamar shayo zanyi
Ga kaji kuma duk ni zanci

In har ka raina Uban wani, za'a raina ubanka
In har ka lalata 'yar wani, za'a lalata taka
In har kaci darabon wani, za'a ci da rabonka
In har ka raina maman wani, za'a raina mamanka

When I go I dey thank over
Black bele they do me a gameover
When I pass in a Range rover
Bad bele dey do me a Range rover



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link