Godiya Na

Godiya Na Ya yesu Godiya Na
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Godiya Na Ya yesu Godiya Na
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau

Ka bani iko
I kira suna ka
Ka bani Rai
Har abada
Ruhu ka ya na tarai dani
Ya yesu nagode
Ka bani iko
Ikira suna ka
Ka bani Rai har abada
Ruhu ka ya na tarai dani
Ya yesu nagode
Godiya Na

Godiya Na ya yesu Godiya Na
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau

Ka bani aziki a duniya
Ka bani salama
Har abada
Ruhu ka ya na tarai dani
Ya yesu nagode
Ka bani aziki a duniya
A duniya
Ka bani salama har abada
Har abada
Ruhu ka ya na tarai dani
Tarai dani
Ya yesu ya yesu nagode

Godiya Na ya yesu Godiya Na
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na, karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau

Godiya Na

Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau
(Ka na da kyau)
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau
(Ka na da kyau)
Godiya Na ya yesu Godiya Na karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ka na da kyau
Godiya Na ya yesu Godiya Na ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Godiya Na
Godiya Na ya yesu Godiya Na
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau
Ubangi
Godiya Na ya yesu Godiya Na
Almasihu
Ka karbi Godiya Na
Ka na da kyau

Credits
Writer(s): Saved By Grace Voice
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link