Ba Girin Girin Ba
Girin girin ba
Girin girin ba, ba girin girin bace
Balam balam ba
Balam balam ba, ba balo balo bace
Cikin gidana, cikin gidana ga wadansu sun bace
Salon na baya, salon na baya yanzu tayi an wuce
Akiri na dauko, wadansu kau dakaji hausa ce
Nasamu dandano, salon shi karkato da kataho nake
Balam balam ba
Balam balam ba, ba balo balo bace
Kiyi juyi
Balam balam ba
Balam balam ba, ba balo balo bace
Nace kiyi juyi
Balam balam ba
Balam balam ba, ba balo balo bace
Nace dada juyi
Ni ba girin girin ba
Ba girin girin ba, ba girin girin bace (tayi mayi)
Bara naji an fadi nazo na saki, wadansu coge ne
Sasarai sani, farau farau hadi, gani na kwarzane
Gani nan kalau nayo cikin salona, wata gargado na gargadi yunwa
Dazu nayi tuntube
Kayana sun zube, ina gaban kaba (kiyi dauri)
Wa yasan abuna, ya yabar ganina
Murmushin fushin guba (bari ruhi)
Ayi faran faran, hadin daram daram ina ganinka nayi yaba (kiyi kari)
Ni na biyo ba banji na zubar ba, nayi kuskure da zakaji gwiwa
Haka zakaji gwiwa
Gashi nayi, kince kwance nabi, kin bi
(Ba aragizo na kyamaci kidi)
Mai guda daya rika bari tun bi (mai gini yasan nadi yayi kwabi)
Ki shigo gidana (gani nan gida)
Ina kusa (nayi sallama naji amsa)
Gani nan wajenan (wa yasan kuda)
Kina jinina (an gama nayi musa)
In ci ni kadaina (bada bada)
Rike hannuna, guduma taga kusa
Gashi anyi rana (ina kana ta kusa)
Rumfa kike naji inuwa
Kaunace tayi zarra, kaunace zarra, kaunace tayi zarra (ni zani taba)
Soyayya na baka, soyayya na baka, soyayya na baka (kuma na girka)
Tsammani ya dau, toh ga zahir ya zo
Labari ya dau, na dau hanya
Kaya ga gamo, mai inkari ya zo
Yayi kalo yayaya kaya
Nayi maka rangwada, nayi naka rangwada, nayi maka rangwada kure niyya
Ka bani shinfida, ka bani shinfida, ka bani shinfida ina jinya
Mu yunkura
Mu tunkuda
Mu hankada a soyayya
Mu zagaya
Mu kewaya
Mu antaya mu kai kurya
Akwai gwani na
Akwai gwani na
Akwai gwani na, ko kai ke
Akwai gwanata
Akwai gwanata
Akwai gwanata ai ke ce

Credits
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.