Me Ne Ne

Father God I've come to say
Thank you, thank you
For all the things you've done for me
For all you've brought me through
With my eyes I have seen
Your loving kindness
And now my mouth shall declare
Your faithfulness

Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta

Seasons come and seasons go
Your love will never go
Every time I look around
Your love is so profound
Everything that I have
Will never be enough
That is why I give my heart
For it's more than gold

Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta

Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta
Oh oh...
Sai dai zuciya ta...
Oohhh...

Ubangiji Almasihu
Maitsarki na zo gare ka yau
Don in mika zuciya ta gaban ka
Za na ji na yi biyaya
Ga kowane kalman da ka fada
Domin bangaskiya ta ne
Ka ke bukata

Ubangiji Almasihu
Maitsarki na zo gare ka yau
Don in mika zuciya ta gaban ka
Ooh oh
Za na ji na yi biyaya
Ga kowane kalman da ka fada
Domin bangaskiya ta ne
Ka ke só...
Me zan ba ka
Ya Yesu na
Mai ceto
Sai dai zuciya ta
Me zan ba ka
Me ne ne, me ne ne
Me zan ba ka

Kai ne ubangiji na
Kai ne mahallici na
Kai ne marubbici na
Me zan ba ka
Kai ne mataimako na
Kai ne madogara ta
Oh Mai tsaron gida ta Yesu
Me zan ba ka
Oh Oohh...
Me ne ne, me ne ne za ni ba ka
Oh oh Oohh...

Mene ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Me ne ne zan ba ka
Sai dai zuciya ta



Credits
Writer(s): Jesse Daniel
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link