AURE

Ooh
Ga amarya ga ango
Ayi ta auren soyayya
Arewa last born
Musa africa
What you gonna do no talk

Amarya where you dey today?
Ga angonki ki zo kuje
Mai sonki da runaway
Mai kaunarki today go pay
He promised to take you far away
Don haka sai kizo kuje
Aure
Eh (rararare)

I wanna tell you something amarya
Angonki ki rike shi amana
Domin shima zai rike ki amana
In kinyi sanwa sai ki sa mashi nama
Ango karbi da hannu na dama
Zaku kasance baku nadama
Tun daga nan, daga can
Daga nan, daga can

Eh, soyayya ruwan zuma ce
In kin sha ki ba masoyi
Kiyayya ruwan guba ce
Kar da kisha ki ba masoyi

Ooooh
Yana son ki kema kina son shi
Ooooh
Tana son ka kaima kana sonta

Eh (aure)
Eh (rarerarerare)
Eh, eh
Musa africa
Autan arewa
What you gonna do no talk
Atafsa



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link