Tafi Dani

Everybody just call me daddy

Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko
Ba wani lalube zuciyana ke kika lalubo

Assalamu alikum mai sunana, zo na fada maki
Surarki ta ja maki
Shiyasa na taho na fada maki

Kwalliyarki tayi mani (kwalliyarki tayi mani)
Kamshinki yayi mani (kamshinki yayi mani)
Komai naki yayi mani, kama hannuna ki tafi dani

Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko
Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo
Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko
Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo

Ki tafi dani
Masoyiya ki tafi dani
Ki tafi dani
Mai sona ki tafi dani
Ki tafi dani
Masoyiya ki tafi dani
Ki tafi dani
Mai sona ki tafi dani

Tunda na ganki na kamu da son ki
Zuciya na ta samu abinci
Burina kullum in ganki
Kusa dani ki kafe mani kunci
Hakane zai sa naji dadi
Zuciyana tayi mani sanyi
Kama hannuna ki tafi dani
Ko ina kikaje ni ma zani

Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko
Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo
Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko
Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo

Ki tafi dani
Masoyiya ki tafi dani
Ki tafi dani
Mai sona ki tafi dani
Ki tafi dani
Masoyiya ki tafi dani
Ki tafi dani
Mai sona ki tafi dani

Ki tafi dani
Masoyiya ki tafi dani
Ki tafi dani
Mai sona ki tafi dani
Ki tafi dani
Masoyiya ki tafi dani
Ki tafi dani
Mai sona ki tafi dani

Mickey on the mixer



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link