Indai Kunajina

Dk (It's on Soundlicous baby)

In dai kunajina toh shikenan
In har kuna jina toh shikenan

Kai toh yane
Wancen kwanon da doya ne
Wani yasa suit ai lawyer ne
Sai ta fashe ta koya ne
Toh, iskanci
Kun san ban san iskanci
Pro da newbee da banbanci
Ni da kai wa zaiyi zaman benci

Duk sun gwada sun kasa ne
Ina sama su koh suna can kasa ne
Ina bouncing ina da gata ne
Suka ce dan sa mana data
Waye keyi kamanni babu shi
Wanda zai gwada shima babu shi
Balla su kaman na kama kashi
Wanda ke cikin waina tantakwashi

Done it before amma zan sake ne
Ko cikin daji ni din zaki ne
Ama real thug amma ban zagi ne
I'm so fitted cikin baggy ne

In dai kunajina toh shikenan
In har kuna jina toh shikenan
Ku kirani show
Ko ba kudi imma turn up for show
In kun hada show
In ba Dk ai that one no be show

In dai kunajina toh shikenan
In har kuna jina toh shikenan
Ku kirani show
Ko ba kudi imma turn up for show
In kun hada show
In ba Dk ai that one no be show

Irin wannan kidanne ke sata ta rude
Ta rufe ta ganni ta bude
Ga banufe ya zamo fulfulde
Na my trap dem dey jam for the full day
Na gaji da proving point am done
Shugaban kowane joint I be don
Ring-ring-ring someone on my phone
Dk pull up make we have some fun

Kashe kudi ai bakomai
Full tank in zan sa mai
Hundred K je sa mai
Tsiren bamaci ba mai

In dai kunajina toh shikenan
In har kuna jina toh shikenan
Ku kirani show
Ko ba kudi imma turn up for show
In kun hada show
In ba Dk ai that one no be show

In dai kunajina toh shikenan
In har kuna jina toh shikenan
Ku kirani show
Ko ba kudi imma turn up for show
In kun hada show
In ba Dk ai that one no be show



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link