Tauraruwa

Wayyo (yau ina zaka kwana?)
Wanyo (don bakai korafi ba)
Bako (bai kure dan gari ba)
Boka (bai shirin malami ba)
Kaka (damina ce ta kaura)
Zakka (za muyo don mu tsira)

Tauraruwa kike ko da rana
In gan ka ya wuce tozali na
Bargo ki zama bargon rufa na
Sanya in rufe korafi na
Ko dare koda rana
Kwazon ka yayi min babu saura

Ah ba'a fina da kwana
Kazar tuwo yake koda mara
A zuciya bata kuna
Lumsa aban zuma don na tsira
Mun amince da juna
Kauna kaso muke harda gyara

Kin wuce malama ta karshen gari kike kai ni fira
Suda (ba nayo miki karya)
Huda (so yasa mini zarya)
Ida (ni dake nayi musaya)
Sannan banga no nafi ki nan ba
Ni da kai nayi musaya
Tauraruwa kike ko da rana

Wallah kauna-ah
Gata ba yar kadan ba
Kaunar ka ta gama mini komai
In babu ke ko ba zana kai ba
Ka bani ka dada harda maimai
Mai kin ki banyi mai lamuni ba
Kallo guda nake gane komai

Mata cikin su ban dau guda ba
Mai ja dani nake mata jaje
Domin ta bana yi miki kwange
Zance guda kake babu canje
Kaunar ki bana yi mata kirge

Ba ka kai mini bango
Adon lokaci nace dau agogo
Duba akwai shi ko da saura
Cauda (a'ah baza nayo ba)
Kada (baiyi banban da nau ba)
Cuda (ke kike bani kaya)
Sanya cikin jiki na da haske

Tauraruwa kike koda rana
Tauraruwa kike koda rana

Bani kyamar ka
Bani kyarar ki
Bani yardar ka
Sai da yardar ki
Dole begen ka
Nayi kewar ki

Ni nufi na azani mizani
Nayi yarda ne da yardar ki
Koda hanga kai nayo nuni
Ni nufi na kawai nazam naki
Kan ka kauna kawai mu hau tsani

Bani bore (dan bakin jiki kai ne)
Makiyan mu kore (babu su da kazo ne)
Ke ki mini lale (karba ka sha da soyayya)
Sirrikan mu kulle (sai mu kara ninkaya)
Mala mali lale (inda ka koma)



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link