Jani

Dk ya know

Baby girl jani
Sai ki gaini gun mama
Dan Allah gani
Kar ki sani yin fama
Don't leave me like this
I belong to you mama
Kar ki so wane
Keh kadai nike nima

Jani, jani
Jani gun mama
Baby girl jani, gani
Bani san fama
Baby zo ki jani
Dan Allah gani
Karda ki barni
A kauye da birni

Ke kadai ne halitta na
Ke kadai ne zana sa cikin harka na
Ke zana ba ma gift right now
Kuma ke zana playing ma guiter na

Dariya
Murmushi ta iya
Baby dan dakata
Kizo muje mudan shakata

Kece nike so
So, so
Baby dan matso
Tso, tso
Tunda gani na zo
Zo
Babu wani tsoro

Kece nike so
So, so
Baby dan matso
Tso, tso
Tunda gani na zo
Zo
Babu wani tsoro

You and i
This love will never die
You know without you I can't survive

You and i
This love will never die
You know without you I can't survive

Ke kadai ne halitta na
Ke kadai ne zana sa cikin harka na
Ke zana ba ma gift right now
Kuma ke zana playing ma guiter na

Dariya
Murmushi ta iya
Baby dan dakata
Kizo muje mudan shakata



Credits
Writer(s): Abdullahi Abubakar
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link