Tsokana (feat. B.O.C Madaki)

Tso kana
Baba ya juma muna musu go bara
Tso kana
Suna bacci muna tsaye mallam ya yadai

Mallam tsokana
Tsokana
Baba ya juma muna musu gobara
Mallam tsokana
Tsokana
Suna bacci muna tsaye mallam ya yadai
Baba suna mana raini muna basu kai
Muyi sama suna kasa muna mukusu
Lai lai dole sure wai
Ikon Allah baya karya
Mune muke kai

Malam jirgi kawai
Tuqi muke da mulqi kawai
Kasan bawani moody kawai
Amma dai lokacine abin kawai
Lighter za su bani yaron sarki kan a dai daita sahone
Amma kirari suke wai ni ne
Dan Malam mai alawane kawai
I was back down and boring
But my whole life keeps occurring
May be I was resting in glory
N God put me back
Rewriting my story right
Ima King in ma zoo
That's my green neck onma boo
N my forehead ain't cut
You ain't bless niga u boat nigga
Naji sukace wai injin motane dani da BOC
Amma Albishiri ga goro
Malam mu muke da P.O.T
Toh idan Allah ne yabaka
Malam bamai kwacewa
Yau gamunan zuwa
Sai ku bamu gu a shimfida

Tso kana
Baba ya juma muna musu go bara
Tso kana
Suna bacci muna tsaye mallam ya yadai
Baba suna mana raini muna basu
Muyi sama suna kasa muna mukusu
Lai lai dole sure wai
Ikon Allah baya karya
Mune muke kai

I make it rain wane watan takwas
Get your rigar ruwa
Shin da me suke dogara?
Don da taron kananun kwarin nan ban da niyar Zuwa
In banda Neman Tsokana
Ya da fesa turare a kusa da gidan zuma?
You know what you get when you make the bee leaves its hive
Music steady buzzing
I'm starting to live the DJs Life
Why deny greatness even when you vividly see the signs?
Read the lines
Then study carefully what each defines
Mun Zo ne mu zauna daram
Head high bamu kwaram
We do it for the love kuma don ana samu a nan
Sabo ne namu salon
Tawagan matasan kwarai
Kowa ya san zafin kanshi duk cikin mu babu rago

Mallam tsokana
Tsokana
Baba ya juma muna musu gobara
Mallam tsokana
Tsokana
Suna bacci muna tsaye mallam ya yadai
Baba suna mana raini muna basu kai
Muyi sama suna kasa muna mukusu
Lai lai dole sure wai
Ikon Allah baya karya
Mune muke kai



Credits
Writer(s): Jafaru Abdullahi Badong, Luka Bulus Madaki
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link