Lalata

Dj!
Ga Cele, ga Cele
It's on delicious baby

Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (lalata)
Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata
Yan mata, Tayi fushi Cele mene kai mata? (eh-eh)
Ko ta tafi, zata dawo Talata (eh!)

Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata
Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (eh-eh)

Cele ya ga Cele (haba)
Cele ya ga Cele (shikenan)
Cele ya ga Cele (eh)
Cele ya ga Cele (shikenan)

Tattaba formation kar Cele yai maka lalata (wai!)
Irin wannan shigowan ai dole makiya su jigata
Munga samu munga rashi mun san ya kamata
A ci yau, a ci gobe da jibi Allah ya kai mu gata

Toh, Cele ya ga Cele
Zasu mutu yan bad bele (eh mana)
Cele ya ga Cele
Karkada koko mu miki

Hotunan duka muyi monetizing
Cele da Ab eh, (surprising)
Duka mun bada babu minimizing
No time kuma ba lokacin summarizing kai

Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (lalata)
Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata
Yan mata, tayi fushi Cele mene kai mata? (eh-eh)
Ko ta tafi, zata dawo Talata (eh!)

Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (lalata)
Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (eh-eh)

Cele ya ga Cele (haba)
Cele ya ga Cele (shikenan)
Cele ya ga Cele (eh)
Cele ya ga Cele (shikenan)

Hoto da ni one five
Video two five
Ah-ah-ah haba Cele
Ai Cele yanzu ka wuce nan
Farashin ka ta tashi
Allah babban yaya?
Yanzu ka zama international
Kuma fa haka ne fa babban yaya

Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (lalata)
Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata
Yan mata, tayi fushi Cele mene kai mata? (eh-eh)
Ko ta tafi, zata dawo Talata (eh!)

Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (lalata)
Karkada wandon ki kar Cele yai miki lalata (eh-eh)

Cele ya ga Cele (haba)
Cele ya ga Cele (shikenan)
Cele ya ga Cele (eh)
Cele ya ga Cele (shikenan)



Credits
Writer(s): Haruna Abdullahi, Garba Bello
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link