Tawa (feat. Auta Waziri)

Auta Waziri kuke ji malam
It's your boy Feezy yeah
Ahhhh

Na yarda da ke
Kin yarda da ni
Kuma muna san junan mu, kowa ya sani

Aa Aaah
Ke kika ce kina so na
Aaah Aaah
Daga yau kin zamto tawa

Na same ki
Sai farin ciki
Yau rana na murna ne, ku zo mu sha biki

Aa Aaah
Ni na ce ina sanki
Aaah Aaah
Daga yau kin shiga dakin ki

Yelelelele, we are here to stay
Party after party on the wedding day
Yelelelele, we are here to stay
Party after party on the wedding day
Yeah

Aa Aaah
Ke kika ce kina so na
Aaah Aaah
Daga yau kin zamto tawa

Jiki jini amma soyayyar ki ce cike da ni
Fatana, ki kwanta barci ki tashi da ni
Me yay saura? Ke ki kai alkawarin kula da ni
Ko mai rintsi, ko mai wuya ko sauyin zamani
Dan Allah duba, soyayya ce karba
Kin san ita soyayya ciki ba yaro ba babba
Batasan kaifi ba, batasan tsinin allura ba
Kuma yaro bai san da wuta ba in bai taka ba

Yelelelele, we are here to stay
Party after party on the wedding day
Yelelelele, we are here to stay
Party after party on the wedding day
Yeah

Aa Aaah
Ke kika ce kina so na
Aaah Aaah
Daga yau kin zamto tawa

Sai inji wani dadi inna kalle ki
Na gode wa Allah dana same ki
Allah barmu tare
(Ke kika ce kina so na)
Allah barmun ke
(Daga yau kin zamto tawa)
Kin zamto tawa

Yelelelele, we are here to stay
Party after party on the wedding day
Yelelelele, we are here to stay
Party after party on the wedding day
Yeah

Aa Aaah
Ke kika ce kina so na
Aaah Aaah
Daga yau kin zamto tawa
Yeah



Credits
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link