JARUMIN MAZA

JARUMIN MAZA

Hmm uhm hmm
Duniya ce uhm uhm uhm
Jarumin Maza

Karka ka jira a baka dan uwa
Kowa da mallakinsa duniya
Ka mallaki hankalinka dan uwa
Ka taimaki wanda keda damuwa

Yi arwalla da buta
Kajeka ka dunga sallah
Allah zaya baka
Makiyinka zai so ya ganka
When the rain falls
You dance in the rain
When the sun shines
You give God the thanks
Summer and winter na maiduka ne
Wane kai kaja dashi

Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Gatanan gareka Jarumin maza
Gatanan gareka Jarumin maza
Gatanan gareka Jarumin maza

Kanada ra'ayi a zuciya
Wanda dan wani bayada
Kanada abun da bayada
Abunda ke masa bai maka
Wane da sirrin, Maiduka
Sai ka daina kushe kowa
Watarana sai labari
Jim kadan kana alfahari

Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Kanada ra'ayi a zuciya
Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Wanda dan wani bayada
Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Kanada abun da bayada
Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Abun dake masa bai maka
Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Waye da sirrin, Maiduka
Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza
Sai ka daina kushe kowa

Duniya ce
Gatanan gareka Jarumin maza



Credits
Writer(s): Boii Toxic
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link