Yar Boko

Thug Mixtape
My African sisters though
Ok Let's go
It's a killer by DJ AB

Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
Wai sai dai coke ita bata shan zobo
Ita bata hawa machine wai sai dai motor
Nina shiga uku na dauko 'yar boko
In kaji ta kira ka (she wan spend your money)
In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money)
To gani nan dai na paka (she wan chop my money)
Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko

Da 200 box na tashi ina maneji
Naje wurin mai suya ya yanka min da kabeji
Na loda katin dari na kira homie na Bebeji
Ina ta faman magana shiru ashe ma bai ji
Network was poor as the rain was pouring
Babu wurin chilling ko'ina naje boring
Sai BB na ta ringing ashe yarinyar ke calling
Ina amsawa sai tace min "Darling, I need help please AB I need you"
"Come pick me up, and come with a car"
"And don't forget to come with your ATM card"

Maganar ta da dadi muryar ta kaman waka
Ta zuba min British English duk nabi na rude
Na nemo key dakin baba na nan take na bude
Na debi wasu kudi karkashin pillow na ware
Jiki na sai rawa ya ke har na manta ma in kulle

Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
Wai sai dai coke ita bata shan zobo
Ita bata hawa machine wai sai dai motor
Nina shiga uku na dauko 'yar boko
In kaji ta kira ka (she wan spend your money)
In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money)
To gani nan dai na paka (she wan chop my money)
Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko

Na manna mota a guje banda niyyar in tsaya
Gashi motar dana dauka ba mai ta kusa ta tsaya
Sai naga dan bunburutu by my right, sai na tsaya
Na bude mashi tanki sai ya kara galan daya
Bayan na saka mai, sai na kama hanya
Ban ma san inda zani ba sai na buga mata waya
Wai ashe ma tana gida sai nace gani nan zuwa
Harda cewa inyi sauri wai dan tana jin yunwa
Gidan su ba'a tuwo, gidansu ba'a koko
Bata san menene kuli ba balle ma ince rogo

Gashi ita bata girki abinci sai dai a siyo
Driver su yayi tafiya sai gani nan na iso
Daga gani na kawai ta daka wani tsalle
Ta rungume ni da karfi saura kadan ma in balle
Yarinyar nan fresh fuskarta babu bulle
Gashi taci kwalliya malam jikin ta harda lalle

Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
Wai sai dai coke ita bata shan zobo
Ita bata hawa machine wai sai dai motor
Nina shiga uku na dauko 'yar boko
In kaji ta kira ka (she wan spend your money)
In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money)
To gani nan dai na paka (she wan chop my money)
Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko

Haka na kaita shopping mall, ta maida ni dan dako
Don ni kaina bana iya kirga kayan dana dauko
'Yarinya 'yar boko ta mai dani kamar Tom
'Yan mata 'yan boko kuji tsoron su kamar bomb
Mun fito shiga mota wai ita zata tuka
"I know you are tired baby, koma can ka huta"
Tai mun dadin baki ni kuma soko sai na bata
A tashin farko tayi sama da yellow fever
Saboda haka police suka kai ni station
Suka kira baba na suka ce mai "yaron ka na station"

Ashe shima nema na yake to sai gashi a station
The girl disappeared from the messed up situation
Da baba na ya shigo banji ta da dadi ba
Nasha duka na wahala ban cikin hayyaci na
Wai sai nayi 2 weeks sannan za'a yi bailing dina
In kuma na fito wai za'a kaini rehab

Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
Wai sai dai coke ita bata shan zobo
Ita bata hawa machine wai sai dai motor
Nina shiga uku na dauko 'yar boko
In kaji ta kira ka (she wan spend your money)
In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money)
To gani nan dai na paka (she wan chop my money)
Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko



Credits
Writer(s): Haruna Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link