Totally

Su Baba Wannan Wankan Yamun
Ah Haba Da Gaske
Irin Toootally Nake Gaya Ma
Kace Yau Na Fito Neat Neat Kenan Yaro
Totally
Ha To To Yanzu Ka Gane Ne Bari In Dan Maka Eh EH
Sai Kaje Ta Makaranta Sai Kai Ma Kadan Musu Eh
Irin Eh Eh Eh
Whats Happening

I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
Gani All Black Irin Totally
Chicks Din Sun Faller Mun Totally
Don Subaba Ne Irin Totally
Towww Eh Irin Totally
OH Ehhhh Eh Irin Totally
Oh Eh Irin Totally
Subaba Ne Irin Totally

I'm Flow Properly
I'm Good Vocally
Lyrical Murderer Zan Kashesu Orally
I Started Locally
Yanzun I'm Globally
Irin Girman Da Ake Bani Ma Is Royally
Ama Big Time Player Catch Me Balling With Your Sis
Gashi Wajen Cin Goal Ni Bana Bukatan Assist (Toh Messi)
I am The Reason Why Break-Up Exist
Cause I'm That Type Of Men That No Woman Can Resist
Ku Zo Kuga Spitting
Style Din Ma Is Fitting
I am That Kind Of Boss Wanda Ba'a Defeating
Ga Money Ga Cars Harda Gidan Mai
Shi Yasa Chicks Suke Bina Kaman Layin Mai
They Begging For More Saboda Flows Dina Is Pleasing
Irin Wannan Hit Din Kesa Haters Suyi Freezing
I Flow Steady, In Ina Zuba Bana Seizing
Don Aljihuna A Jike Suke Ko A Dry Season

I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
Gani All Black Irin Totally
Chicks Din Sun Faller Mun Totally
Don Subaba Ne Irin Totally
Towww Eh Irin Totally
OH Ehhhh Eh Irin Totally
Oh Eh Irin Totally
Subaba Ne Irin Totally

Ok Irin Totally
Nine totally
Ba Swag Bane Haka Nake Normally
Totally Irin Totally
Tsan-Tsan Iyawa Ne Ba Wani Sorcery
Look Dole Nayi Fuska Cause Nobody Knows What I'm Facing
All Over The Web Like SpiderMan Cause I'm Amazing
Fanbase Nata Karfi Cause Due To The Kind Of Boast Some Reason
I'm Building Me Myself Ban Jiran Wani FreeMason
Flows Nake Ta Faman Zazzagawa
Because I'm Straight Outta Garin Zazzagawa
From K.D To Adamawa Zo Kaga Girmamawa
Yau Kano Gobe Jigawa Mu Gari Muke Jijjigawa
An Taru
Ana Jira Ta Faru
Wai In Ba'a Sa Masu A.B Zasu Sa Daru
Ba Dogon Labaru
Yaron Akwai Dabaru
Babes Dina Farare Shi Ko Nashi Dum'baru

I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
Gani All Black Irin Totally
Chicks Din Sun Faller Mun Totally
Don Subaba Ne Irin Totally
Towww Eh Irin Totally
OH Ehhhh Eh Irin Totally
Oh Eh Irin Totally
Subaba Ne Irin Totally

Kai
Special
Dan Bura ubaaa Normal
Ai Kai Baka San Normal Ba
To Normal Abinda Bature Yake Nufi
Da Normal In Kaji Ance Normal Shine
Ba Wani Abu Da Yake Damunka
Zakayi Safgoginka Neat Neat Neat Neat Yauwa
It's a killer by DJ A.B



Credits
Writer(s): Haruna Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link