Nisa

Mi ya faru ne kike zubda hawaye?
Dare da yini Allah zaya kiyaye
Allah ne magani
Dashi zaki rinka tuni
Da son ki a rai tuntuni
Cikin hanta da jini
Na dawo gare ki ne
Gaban ki ina tsugunne
Domin ki nazo hakane
Ina kwana da yini

Idan na tafi
Na miki nisa
Wa zai tallafi?
Ba amsa
Ran ki na ƙuna
Ni ban so ba
Zo mu zauna
Zo mu saɓa

Mata ta
Uwargida na
Sarauniya ta
Rabin rai na
Zo yanmata
Abar so na
Jinin jiki na
Muradina
Ah, ah-ahhh

Mai ya faru ne kika zubda hawaye?
Dare da yini Allah zaya kiyaye
Ni na rasa duk mafita
A yanzu na fuskanta
Zaki jure hakan na zata
Na barki da kewa ta

Yau nima na gaza hakuri
Ganin ki nake marari
A hanya ina sauri
Na dawo miki yanmata

I realize that you're not the same again
You're all in pains I know
I left you so lonely
You wish you can call me oh no
Oh no

Idan na tafi
Na miki nisa
Wazai tallafi?
Ba amsa
Ran ki na ƙuna
Ni ban so ba
Zo mu zauna
Zo mu saɓa

Mata ta
Uwargida na
Sarauniya ta
Rabin rai na
Zo yanmata
Abar so na
Jinin jiki na
Muradina
Hah-ah ahhh



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link