Sutura

Sutura rufe katara ne
Karya hadarin sufa ne
Kai mai kabido bari hadari ne
Aa mai maka magana ne
Da jazuli da Maimuna yan adam ne duka
A gurinmu ilahu abun kira ne gun daka
Karbi zakka
Daga zuciya mini zun gura ne toh karku yaba (sona ne fa)

Wayyo rigimar kashin kauna gallo na ciwo
(On the beat) Kai ne kabungan tasar Ina to tabbas ba kiwo
Kaji kankar ma min gogo na nemo nemo gawo
Ai jeka ka dawo muyi kauna lungo lungo lungo
In dai ka ciwo yaki zauna to kaine dai ango

Ehh ranar tafiya fafe gora
Bani nan zan zango
To ni zana fece sai kiyi shara
Ingo ingo ingo ingo
Zan bata hanu kamun fara
To mu bari haijango
Kwana da wuni zanai tura
Na fara dadin kiwo aikin kora
Gallo ke ciwo

In gallo ke ciwo

In gallo na ciwo

Na nufi gona ne na riko kota
Kwadayi ribar dan tsani
Dan na ji dadi ne na shigo mota
Rike jallo bani a kwani
Bar dashi kai dai ka rike jarka
A hanu na sanda ta ni
Kalli kaga kayan mu saman buka
Ciki ma na aje tantani
Tantabara ta tashi tana yawo saman chan taje 'ya'yani

Ehh tashi muje haka ga iya tabi kafa
Na haura tudu ne
To yi da marmaza barshi kadan ya lafa
Yanayin da duhu ne
To yi da kanki ruwan zafi a dafa
Susa da gudu ne
Lura da idonki jikin wani babu tufa kallon kasada ne

In ana zaune bacin rai kawai dane
So dalili ne hujjata bayyani ne
Ko da hanga kyalli a shadda ne
Bani burga a cikin jawabi ne
Langa da langa dai dai suke a fadar baki



Credits
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link