Sai Da ido
Sai da Ido ake gani hanya, ai bana biya ka tunda mun saba
Kyau on tafiya da guz ziri, koh rani Kahada da daminaa
Muna hanya watarana mu Iske san sani
Ehhh sai da ido ake ganin hanya,ga Iso ga sansani
To nina ji kiranki gashinan juya, kaunar ka bani ni
Sanya ranki muna tare ba jinya, ka tara kwarjini
Kaunace ta hadamu kashi mun daura
Mun kulla sa sari, koh hanya mu ka bulla dole ma jera, mun Kara kokari
Tattausan lafazi da kinyi na dara na daina kwarjini
Ehh mai jimurin yataba gani mun kulla, shi ke ta kaffuwa
Dan harufan sunaka gasu zan kulla, ma kara jituwa
Inna yi nesa dakai kamar kisan gilla, haka bata faruwa
Dukka musu a gareka baniwallah, na kara gamsuwa
Munyi shiri jirgin yanzu ya lula, rai baya so suwa
A sai da sani a ka gane rayuwa jimla, ya zata gyaruwa
Ehh nayi shiri haka zana kara yin zumma, kaine idon gani
Idan zan yi haka Ko ke zan cimma, stole idon wani
Karshe duk aikin ki shi zan soma, bamma guna guni
Sanya kinyi dashe na so Ya kama, na daina tagumi
Ahh indai kinyi na'am gida ban Koma, kai minni lullumi
Nazo har fadarki nan naatare na dura
Ehh na baka Biyar nace ka ban goma
Na baki rayuwa,to ko dukkan ladabi Ko Kai zanyi ma
Nai miki garkuwa, lura daga gareni shi zai fima, na daina kadduwa
Banbo gun yaro akwai tasiri, na gano idon ruwa
Kaiyi shiru na fadinka banma gori
Lallai da samuwa, in na shigo ka fadan akwai labari, birni da karuwa

Credits
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.