Wasa farin girki

Emm Wasa Farin Girki
Kauna tushen yanki
Kaka zana ba sheki
Ban Yardarka Nai Yaki

Rufa Rufa Nai Yakinin
Gamu Gada Ga Mun Bi Staunin
Fama
Sorna Ne Fa

Ehh Wasa Farin Girki
On the beat
Kauna Tushen Yanki
Sassauko Najika
Ban tafin hannunka

Kin duba to bani a Hannun Karbana
Da fa mini ranar hangena
Sa in garki yimuni YAR Layin zana

Ah Sirrin ajiya Sai mai kaya
Limami na kake wankin Baya
Ni Bani maka ar barnar Aiki
Zancen baka dadi Ba Karya

Wasa Farin Girki
Kauna bashin aiki

Koramar Jikina Tauraruwa kike ah haa
Kare kar shashina Aradu ban aikin Asha
A Warr Da Korafina
Jiranki Nai
Fada Najiyoo

Kin Gusar Da Hankalina
Rike ka naiyo
Kinyi Agaji
Dakata Da stokacina
Dadi da dai
Barni Nagaji hubby Naa

Magiya Nake eee Kara Kula Dani
Koramar Jikina Moruwar ka Dani
Moruwarki Dani

Ehhh Ga Gammo Ga dammi ba Ganganba
Na Azaka Sama
Sa Kaimi baza nai ma baureba
Kajima kajima
Ga Galmi to Sai muyi Lumba Lumba
Mu dade Korama
Wasa Farin Girki Ba stidoba
Mu rike Guduma
Kakkaura Bazai sa in Storoba
Baniyin Hadama

Wasa Farin Girki Ba GanGanba
Barna fashin aiki ba wasaba
Ehhh bani bani makullina
Mai shirin jira yaga baikena
Mai jiran jiran Da fushin rana
Kana kana nai shirin guda ya fitar haske
Kalau Buka

Mus'ab Mix



Credits
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link