Gnb
Dan Musa yazo da waka
(Bayo)
Ina zuwa
Ba bata lokaci rabin awa (rabin awa)
Muyi magana, da fari in miki sallama
Ki kula ni man, na miki ne koko banyi ba?
Dana ankara, sai naga itama fah na mata
Ganin ki nayi bana
Kuma zan so ki kaini gida
Don inje in kalli yan'uwa
Toh su ganni in gan su, mu san matsaya
Kudin ki zana biya
Ko gobe ne da sassafiya
Raba goro mu san falala
Wayyo ni soyayyah ruwan madara
Daga wasa sai naji na fada
Zuciya kuma ta koka
Ciki kaman an sa sarka, haaa ah-haa
Ganin ki ni kuma na saba
A kan ki nayi ta aron jamfa
Duk lokacina na bata, haa ah-haa
Ni banzo da aboki ba
Bare kice mini nayi karya
In na fada miki suna na
Karki yarda kice a'ah
Banyi kama da kazami ba
Naga kina kuma kallo na
Don Allah karda ki ja baya
Karki kori batun Musa
Fada min in baki so na
In san ya zan da raina
In san inda zan kama
Dadai so ne ki bani kauna
Na ji wasu sun ce muna kama
Kema kin ji yarinya fada
Kinsan ita soyayyah-kauna
Ke sawa a biye zuciya
Karki karaya don Allah kula, wayyo
Ganin ki nayi bana
Kuma zan so ki kaini gida
Don inje in kalli yan'uwa
Toh su ganni in gan su, mu san matsaya
Kudin ki zana biya
Ko gobe ne da sassafiya
Raba goro mu san falala, wayyo ni soyayyah ruwan madara
Daga wasa sai naji na fada
Zuciya kuma ta koka
Ciki kaman an sa sarka, haaa ah-haa
Ganin ki ni kuma na saba
A kan ki nayi ta aron jamfa
Duk lokacina na bata, haa ah-haa
(Bad mix)
(Bayo)
Ina zuwa
Ba bata lokaci rabin awa (rabin awa)
Muyi magana, da fari in miki sallama
Ki kula ni man, na miki ne koko banyi ba?
Dana ankara, sai naga itama fah na mata
Ganin ki nayi bana
Kuma zan so ki kaini gida
Don inje in kalli yan'uwa
Toh su ganni in gan su, mu san matsaya
Kudin ki zana biya
Ko gobe ne da sassafiya
Raba goro mu san falala
Wayyo ni soyayyah ruwan madara
Daga wasa sai naji na fada
Zuciya kuma ta koka
Ciki kaman an sa sarka, haaa ah-haa
Ganin ki ni kuma na saba
A kan ki nayi ta aron jamfa
Duk lokacina na bata, haa ah-haa
Ni banzo da aboki ba
Bare kice mini nayi karya
In na fada miki suna na
Karki yarda kice a'ah
Banyi kama da kazami ba
Naga kina kuma kallo na
Don Allah karda ki ja baya
Karki kori batun Musa
Fada min in baki so na
In san ya zan da raina
In san inda zan kama
Dadai so ne ki bani kauna
Na ji wasu sun ce muna kama
Kema kin ji yarinya fada
Kinsan ita soyayyah-kauna
Ke sawa a biye zuciya
Karki karaya don Allah kula, wayyo
Ganin ki nayi bana
Kuma zan so ki kaini gida
Don inje in kalli yan'uwa
Toh su ganni in gan su, mu san matsaya
Kudin ki zana biya
Ko gobe ne da sassafiya
Raba goro mu san falala, wayyo ni soyayyah ruwan madara
Daga wasa sai naji na fada
Zuciya kuma ta koka
Ciki kaman an sa sarka, haaa ah-haa
Ganin ki ni kuma na saba
A kan ki nayi ta aron jamfa
Duk lokacina na bata, haa ah-haa
(Bad mix)
Credits
Writer(s): Musa Muhammad Dan Musa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.