Sisin Gold

Dan Musa yazo da waka
Ohh-hh-hh-hh-ah

Prince production

Mai tari tungu tungu yanka masa jar kwade
Toh mai yin lunbu lunbu baya kasa jemage
Mai zancen dazu dazu munzo kuma ya lauye
Insha Allah sanu sanu sai sun aje tawaye

Ga waka kuzo kuji
Kuyai aikin da hankali
Inka toshi munzalin yin shura kasan bari
In sun dauki cokali
Ni zan dauki ludayi
Wakkoki suna diri
Labari cikin gari

Ga kudin wakokina sisin gold
Gold gold gold gold
Ku siya kuji sisin gold
Gold gold gold gold

Tsintuwa nayi sisin gold
Gold gold gold gold
Jamma'a ga sisin gold
Gold gold gold gold
Wai zai sayi sisin gold
Gold gold gold gold
Ku siya kuji sisin gold
Gold gold gold gold

Sisin gold tsada
Mai wayo ka saye
Bata ado arha
Sai in babu kudi
Fulo kadau sanda nima gani dashi
Tunda nasa hula kaina ke ta dumi

Naira, Dollar, Euro, Pound, Cefa zamu kashe gaba
Versace, Gucci, LV, Nike, Puma sai mun sasaka
UAE, Turkey, Mali, Chadi, Bosnia duk dai mun shiga
Morocco, Togo, Congo, Monaco, Mexico sai mun zagaya

Tsintuwa nayi sisin gold
Gold gold gold gold
Jamma'a ga sisin gold
Gold gold gold gold
Wai zai sayi sisin gold
Gold gold gold gold
Ku siya kuji sisin gold
Gold gold gold gold

Tsintuwa nayi sisin gold
Gold gold gold gold
Jamma'a ga sisin gold
Gold gold gold gold
Wai zai sayi sisin gold
Gold gold gold gold
Ku siya kuji sisin gold
Gold gold gold gold

Is prince on the mix



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link