So Ra Ayi
Beat Amjad record
So ra'ayin zuciya
Ina nan dake har abadan sahiba
Bazan barki ba
So jigon dan adam
Bana tantama ni tuni na gazgata
Wanda yasa so a rai cikin zuciya
Da gaske baya fita
Kauna ta zama sila
Yana har amintuwa dukka na tarkata
Ina baiwa sahiba ta
Zancen gaskiya bana iya natsuwa
In ban ganta ba
Yau na koma raggo
Tamkar jinjirin da bai amsar tambaya
Amman wani al ajab kullum zuciya tana nan da habibiya
Na adana sirrika tillas in fade su dan zuci ta sanyaya
Yarda ki zam fitila ki hasken gurin da dama ban sanshi ba
Domin cigaba
Bazan barki ba
Ke ce kirjin bugu babu abinda zai hana ni in zauna dake
Zuciya duk kin cike babu gurin da zani sa wata kin mallake
Babban buri a rai muyi aure dani dake toh na wartsake
Jin dadin duniya
Samun walwala indai nai aure da ke
Mutu ka raba
Mai kyau ga tarbiya da hakurin kinka janye mini hankali
Ni kuma nai alkawar in tsanani gareki zan zamanto adali
Ke dai sanya ni rai
Rike alkawar ki shaidawa ahali
Zan zam maki ginshiki jigon rayuwa
Kin sanya in har dani bakya fadi ba
Bazan barki ba
Midget mix
So ra'ayin zuciya
Ina nan dake har abadan sahiba
Bazan barki ba
So jigon dan adam
Bana tantama ni tuni na gazgata
Wanda yasa so a rai cikin zuciya
Da gaske baya fita
Kauna ta zama sila
Yana har amintuwa dukka na tarkata
Ina baiwa sahiba ta
Zancen gaskiya bana iya natsuwa
In ban ganta ba
Yau na koma raggo
Tamkar jinjirin da bai amsar tambaya
Amman wani al ajab kullum zuciya tana nan da habibiya
Na adana sirrika tillas in fade su dan zuci ta sanyaya
Yarda ki zam fitila ki hasken gurin da dama ban sanshi ba
Domin cigaba
Bazan barki ba
Ke ce kirjin bugu babu abinda zai hana ni in zauna dake
Zuciya duk kin cike babu gurin da zani sa wata kin mallake
Babban buri a rai muyi aure dani dake toh na wartsake
Jin dadin duniya
Samun walwala indai nai aure da ke
Mutu ka raba
Mai kyau ga tarbiya da hakurin kinka janye mini hankali
Ni kuma nai alkawar in tsanani gareki zan zamanto adali
Ke dai sanya ni rai
Rike alkawar ki shaidawa ahali
Zan zam maki ginshiki jigon rayuwa
Kin sanya in har dani bakya fadi ba
Bazan barki ba
Midget mix
Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.