Kalaman Soyayya
Kalaman soyayya
Da kaunar ka nake kwana
Amfanin fitila haske
Da kaunar ki nake kwana
Nake tashi
Ina so kiji tausai na ko mun saba
Da kaunar ka nake kwana
Ina so kaji tausay na ko mun saba
Idan zan fadi kalmomi na soyayya
Sufofin ki nake duba
Dake zana yi tarayya abar so na
Baza nai maki tamka ba
Ba wata diyyar nake kauna da ta kai ki
Baza nai maki karya ba
Masoyin ka kayi mai so
Domin Allah
Ko ba Naira ba komai ai kun saba
Yau jirgin tafiya yazo
Mu mun cilla
Amfanin fitila haske
Dan lada aka yin sallah
Masoyi na
Da kai zana ci dan wake
Ka koya min na saba
Da soyayya
Sirrin zuci rike damke
Ko a ina kai zan nuna
Ina sanka bazan canza tunani ba ai mun saba
Ina sanka
Banga tara ba
Turmi na gurin tabarya
Banki gaske ba
Ba kai ba a dora kaya
Ban ji zanyi ba
Ha'inci a so da karya
Banyi kwance ba
Mene zai hana ni zarya?
Bani tagumi
Da rai zai ishe maraya
Kalli duniya tunani nake na baya
So ya alkawar'
Mu gamake muje ma kwarya
Babu lafiya in ban ganki a kusa na ba
Naji na gani da kai zanyi rayuwata
Bani ba wani sirrin zuci manufa ta
Zanyi gunguni indai har ka mini rata
Fitilar gani ido ka ciren makanta
Sa ni dariya
Daure kayi mini gata
Kaini-kaini ni da kai zan wuce ma kwanta
Kara kyan gani
A so kar ka min magunta
Nawa na ka ne
Bazan barka koh dare ba
Ina so kiji tausay na
A soyayya
Koda nai maki laifi
Da kaunar ka nake kwana
Nake tashi ka saurari kalame na
Da kaunar ki nake kwana
Nake tashi
Ina so kaji tausay na
Ko mun saba
Da kaunar ka nake kwana
Amfanin fitila haske
Da kaunar ki nake kwana
Nake tashi
Ina so kiji tausai na ko mun saba
Da kaunar ka nake kwana
Ina so kaji tausay na ko mun saba
Idan zan fadi kalmomi na soyayya
Sufofin ki nake duba
Dake zana yi tarayya abar so na
Baza nai maki tamka ba
Ba wata diyyar nake kauna da ta kai ki
Baza nai maki karya ba
Masoyin ka kayi mai so
Domin Allah
Ko ba Naira ba komai ai kun saba
Yau jirgin tafiya yazo
Mu mun cilla
Amfanin fitila haske
Dan lada aka yin sallah
Masoyi na
Da kai zana ci dan wake
Ka koya min na saba
Da soyayya
Sirrin zuci rike damke
Ko a ina kai zan nuna
Ina sanka bazan canza tunani ba ai mun saba
Ina sanka
Banga tara ba
Turmi na gurin tabarya
Banki gaske ba
Ba kai ba a dora kaya
Ban ji zanyi ba
Ha'inci a so da karya
Banyi kwance ba
Mene zai hana ni zarya?
Bani tagumi
Da rai zai ishe maraya
Kalli duniya tunani nake na baya
So ya alkawar'
Mu gamake muje ma kwarya
Babu lafiya in ban ganki a kusa na ba
Naji na gani da kai zanyi rayuwata
Bani ba wani sirrin zuci manufa ta
Zanyi gunguni indai har ka mini rata
Fitilar gani ido ka ciren makanta
Sa ni dariya
Daure kayi mini gata
Kaini-kaini ni da kai zan wuce ma kwanta
Kara kyan gani
A so kar ka min magunta
Nawa na ka ne
Bazan barka koh dare ba
Ina so kiji tausay na
A soyayya
Koda nai maki laifi
Da kaunar ka nake kwana
Nake tashi ka saurari kalame na
Da kaunar ki nake kwana
Nake tashi
Ina so kaji tausay na
Ko mun saba
Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.