Jurau

Kiji zance soyayya da kalaman gaskiya
Ga misalai jurau (s piano on the beat)
Wa ya gaya maki barna a nesa take?
Zance ya bijiro
Masu tsairarta bukato zasu jike
Shin ko na makaro?
Ya hanya? Aka ce "Daga naisa kike"
Kauna ce ta tsiro
Bani makulen so nidai na rike
Yau dai mun ci karo

Yau dai mun hade

Ga wani zance zana fada maki
Sai da rana
In ka biya wa mu dauki alhaki ba ruwana
Mai sana'ar waka ya tara dake ni nai suna
Nabi zumar yanar ranar so har gida na
Aure zamuyi ina shaida maki
Kinji-kinji
Ai banshi wa ai ciwon ciki babu hanji

Naga kuraje na dada haw hawa sunga kurji
Wanda ya so ma a bayan daukaka
Toh mu sahi jaji
Sa shara su zai yo baituka
Sannu gamji
Zakin so ai zarce zuma kaga na sha

Daga Zamfara sai gida na

Masoya ne mu
Duba dai
Kauna da so na tai min haniniya
Ashe dai
Babu kai take zan bar duniya
Nagano ke kinka zama mahadi na kin jiya
Ashe dai ba gishiri ba jin dadin miya
Kwairawa na tabbata tunda komai kin iya
Ka miko zaka sanya ni bude zan iya

Da dadi ni na dan dana ni dake mun gauraya
Masoyi, kaunar ka yau ta rufe man kijiya

Kai ne rayuwa ta duniya

Idan na'iba ce kece cikin idanu na
Komai za a ce a ta fadi
Ni kai ne masoyi na
Ni kece madubi na
Banso muyi bankwana
Na saba da kai sahibi na
Ina san ki nidai
Zo mu zauna



Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link