JIMLA

Kai ne cikon buri
Nima kece cikon buri na
Dan Allah
Bazata kin kama zuciya ta
Dan Allah
Ni da ke sirri mu baiwa juna
Bazata ka kama zuciya ta
Dan Allah
Ni da kai sirri mu baiwa juna

Kaji dan Allah
(So na ne fah)

Duba so a cikin zuciya
Na sanya babu ke a cikin duniya zai jinya
Ni da ke mu zamanto daya
Na shirya kanki na zama gwarzon maza ban karya
Wanda duk ya shigo mini fada toh zai jinya
Cika ta buri na ni dake kawai muhade jimla

Dan Allah

Zuciya kai daya zana baiwa
Bayan ka baza na ba wani da yai riko ba
Share zancen mai badawa ai duk runtsa so baza nima kishiya ba
Kauna ta gaskiya ce zan gwada ma
Bana so abunda zai zo har ya rabamu
Dan Allah

Kaji dan Allah

Toh ki ambata ni naki ne
Hadi na dake ai ikon rabbi ne
Wanda zai zo gaibu ne
Nikuma kinga sirrikan zuci ya bayane
Lokaci shi baya jira
Zance naki nazari mai alfanu ne
Koyar Allah
Dan Allah

Gaskiya daya ce duniya da fadi
Zantukan da kayi min naji dadi
Rayuwata kai ke sakan nishadi
Bani in ba kai ke nufin rufadi
Baka karya da rawa da kai da kaudi
Bugu da kari kuma gashi ka rike manzon Allah
Kuma kana sallah

Eh dan Allah
Rikeni dan Allah
Nima rikeni dan Allah
Dan Allah
Dan Allah

Cikon buri na
Muyi auren so
Dan Allah
Dan Allah

Kai ne cikon buri
Nima kece cikon buri na
Dan Allah
Bazata kin kama zuciya ta
Dan Allah
Ni da ke sirri mu baiwa juna
Bazata ka kama zuciya
Dan Allah
Ni da kai sirri mu baiwa juna

Kaji dan Allah
(So na ne fah)

Duba so a cikin zuciya
Na sanya babu ke a cikin duniya zai jinya
Ni da ke mu zamanto daya
Na shirya kanki na zama gwarzon maza wan karya
Wanda duk ya shigo mini fada toh zai jinya
Cika ta buri na ni dake kawai muhade jimla

Dan Allah

Zuciya kai daya zana baiwa
Bayan ka baza na ba wani da yai riko ba
Share zancen mai badawa ai duk runtsa so baza nima kishiya ba
Kauna ta gaskiya ce zan gwada ma
Bana so abunda zai zo har ya rabamu
Dan Allah

Kaji dan Allah

Toh ki ambata ni naki ne
Hadi na dake ai ikon rabbi ne
Wanda zai zo gaibu ne
Nikuma kinga sirrikan zuci ya bayane
Lokaci shi baya jira
Zance naki nazari mai alfanu ne
Koyar Allah
Dan Allah

Gaskiya daya ce duniya da fadi
Zantukan da kayi min naji dadi
Rayuwata kai ke sakan nishadi
Bani in ba kai ke nufin rufadi
Baka karya da rawa da kai da kaudi
Bugu da kari kuma gashi ka rike manzon Allah
Kuma kana sallah

Eh dan Allah
Rikeni dan Allah
Nima rikeni dan Allah
Dan Allah
Dan Allah

Cikon buri na
Muyi auren so
Dan Allah
Dan Allah

Kai ne cikon buri
Nima kece cikon buri na
Dan Allah
Bazata kin kama zuciya ta
Dan Allah
Ni da ke sirri mu baiwa juna
Bazata ka kama zuciya
Dan Allah
Ni da kai sirri mu baiwa juna

Kaji dan Allah
(So na ne fah)

Duba so a cikin zuciya
Na sanya babu ke a cikin duniya zai jinya
Ni da ke mu zamanto daya
Na shirya kanki na zama gwarzon maza
Wanda duk ya shigo mini fada toh zai jinya
Cika ta buri na ni dake kawai muhade jimla

Dan Allah

Zuciya kai daya zana baiwa
Bayan ka baza na ba wani da yai riko ba
Share zancen mai badawa ai duk runtsi so baza nima kishiya ba
Kauna ta gaskiya ce zan gwada ma
Bana so abunda zai zo har ya rabamu
Dan Allah

Kaji dan Allah



Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link